Our Father in Hausa | Ubanmu Wanda

Our Father Prayer
Bayani

Addu’ar “Ubanmu,” daya daga cikin addu’o’in da aka fi saninsa a Kiristanci, ana samunsa a cikin Matiyu 6:9-13 da Luka 11:2-4. Wannan addu’a ce da Yesu ya koya wa almajiransa, yana ba da tsarin yadda za a yi wa Allah addu’a cikin girmamawa da tawali’u. Addu’ar tana farawa da kiran Allah da suna “Uba” tare da yarda da tsarkinsa da ikon sarautarsa. Sannan ana roƙon nufin Allah ya tabbata a duniya kamar yadda yake a sama, don samun abincin yau da kullum, gafara na zunubai, da kuma kubuta daga sharrin duniya. Addu’ar ta ƙare da bayyana mulkin Allah da ɗaukakarsa.

Ubanmu Wanda

Ubanmu wanda ke cikin sama,
A tsarkake sunanka mulkin Ka shi zo.
Abin da Ka ke so, a yi shi
Cikin duniya kamar yadda a
Ke yinsa cikin sama.
Ka ba mu yau abincin yini,
Ka gafarta mana laifin mu,
Kamar yadda mu ke gafarta
Ma wadanda su ke yi
Mamu laifi.
Kada Ka kai mu wurin jaraba,
Amma Ka cece mu daga mugun.
Gama mulki, da iko, da girma,
Naka ne, har abada.
Amin.

Learn with English

Ubanmu wanda ke cikin sama,
Our Father who art in heaven,

A tsarkake sunanka mulkin Ka shi zo.
Hallowed be Your name, Your kingdom come.

Abin da Ka ke so, a yi shi
Your will be done

Cikin duniya kamar yadda a
On earth as it is

Ke yinsa cikin sama.
In heaven.

Ka ba mu yau abincin yini,
Give us this day our daily bread,

Ka gafarta mana laifin mu,
And forgive us our trespasses,

Kamar yadda mu ke gafarta
As we forgive

Ma wadanda su ke yi
Those who trespass

Mamu laifi.
Against us.

Kada Ka kai mu wurin jaraba,
And lead us not into temptation,

Amma Ka cece mu daga mugun.
But deliver us from evil.

Gama mulki, da iko, da girma,
For the kingdom, the power, and the glory

Naka ne, har abada.
Are Yours, forever.

Amin.
Amen.

We receive commissions for purchases made through links in this page.